IQNA - Babban daraktan ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a zirin Gaza ya yi gargadin hadarin da ke tattare da sabon ruwan sanyi ga rayuwar yaran Falasdinawa.
Lambar Labari: 3492778 Ranar Watsawa : 2025/02/20
Gwamnan Karbala Nasif Al-Khattabi ya sanar a yau cewa sama da maziyarta miliyan biyar za su kasance a wannan birni mai alfarma domin halartar bukin tsakiyar watan Sha'aban mai albarka.
Lambar Labari: 3492749 Ranar Watsawa : 2025/02/15
IQNA - An gudanar da tarukan tunawa da wafatin Manzon Allah (S.A.W) a hubbaren Imam Ali (AS) da ke Najaf Ashraf tare da halartar miliyoyin alhazai.
Lambar Labari: 3491796 Ranar Watsawa : 2024/09/02
IQNA - Alhazan dakin Allah bayan sun tsaya a Dutsen Arafa inda suka fara jifar shaidan a safiyar yau.
Lambar Labari: 3491349 Ranar Watsawa : 2024/06/16
IQNA - Ayyukan kiwon lafiya na Iran sun bunkasa sosai a cikin shekaru arba'in da suka gabata wanda ya sa dubban matafiya zuwa kasarmu don jinya a kowace shekara.
Lambar Labari: 3490579 Ranar Watsawa : 2024/02/02
IQNA - Magajin garin Ripoll na yankin Kataloniya ya fara wani kamfe na kawar da abincin halal daga makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3490575 Ranar Watsawa : 2024/02/01
IQNA - Wasu gungun iyalan Falasdinawa sun bukaci gwamnatin Birtaniyya da ta yi amfani da karfin da take da shi a kan gwamnatin sahyoniyawan don dakatar da laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3490496 Ranar Watsawa : 2024/01/18
Gaza (IQNA) Asibitin Qudus na Gaza yana da majinyata sama da 400 kuma yana dauke da mutane 12,000 da suka rasa matsugunansu, galibinsu mata da kananan yara. Har ila yau, a daren jiya (28 ga watan Oktoba) da aka kai hare-haren bama-bamai a wasu gine-ginen da ke kusa da asibitin, mutane da wadanda suka jikkata sun fake a asibitin Shafa da ke zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490014 Ranar Watsawa : 2023/10/21
A rana ta goma ta Guguwar Al-Aqsa
Gaza (IQNA) A yayin da ake ci gaba da kai munanan hare-hare na gwamnatin sahyoniyawa a zirin Gaza, al'ummar wannan yanki sun shafe dare da zubar da jini, kuma adadin wadanda abin ya shafa ya karu. A daya hannun kuma, asusun kula da yawan al'umma na Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ya sanar da cewa, an hana mata masu juna biyu 50,000 a yankin Zirin Gaza samun kayayyakin jinya. Har ila yau a yau, gwamnatin yahudawan sahyoniya ta sanar da samun karuwar asarar rayukan dakarun sojinta.
Lambar Labari: 3489985 Ranar Watsawa : 2023/10/16
Karbala (IQNA) Ma'aikatar lafiya ta Karbala ta sanar da cewa a lokacin Arbaeen, motocin daukar marasa lafiya 100 da tawagogin likitoci sama da 100 suna jibge a Karbala Ma'ali da kewaye da hanyar Najaf zuwa Karbala masu tafiya a kafa.
Lambar Labari: 3489694 Ranar Watsawa : 2023/08/23
Tehran (IQNA) Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta fitar da tsari mai yin jagoranci na gani da sauti guda 13 na ayyukan Hajji daban-daban a cikin harsuna 14 don saukaka gudanar da wadannan ayyukan.
Lambar Labari: 3487495 Ranar Watsawa : 2022/07/02
Tehran (IQNA) Za a gudanar da gasar haddar kur'ani ta kasa da kasa karo na tara na sojojin duniya a karkashin jagorancin ministan tsaron kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3487378 Ranar Watsawa : 2022/06/04
Tehran (IQNA) hukumar kiwon lafiya ta duniya ta sanar da cewa an aike da kayan taimako na kiwon lafiya zuwa Afghanistan.
Lambar Labari: 3486501 Ranar Watsawa : 2021/11/01
Tehran (IQNA) an sake bude ajujuwan karatun kur'ani na masallatai a kasar Saudiyya, bayan dakatar da shirin an tsawon watanni 18 saboda cutar corona.
Lambar Labari: 3486426 Ranar Watsawa : 2021/10/14
Tehran (IQNA) bayan sanar da janye dokar hana taruka saboda kauce wa yaduwar cutar corona an gudanar da sallar jam'i ta farko farfajiyar hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3486423 Ranar Watsawa : 2021/10/13
Tehran (IQNA) miliyoyin mutane daga ko'ina a cikin Iraki suna ci gaba da yin tattaki zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3486307 Ranar Watsawa : 2021/09/14
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Masar ta rufe masallacin Sayyida Zainab da ke birnin Alkahira a yau saboda dalilai na kiwon lafiya .
Lambar Labari: 3486271 Ranar Watsawa : 2021/09/04
Tehran (IQNA) Saudiyya ta sanar da cewa, a shekarar bana maniyyata daga kasashen ketare za su samu damar sauke farali
Lambar Labari: 3485900 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) saboda dalilai na kiwon lafiya da kuma takaita zirga-zirgar jama'a ba a samu gudanar da jerin gwanon ranar Quds ta duniya a Tehran ba.
Lambar Labari: 3485890 Ranar Watsawa : 2021/05/08
Tehran (IQNA) taron wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.
Lambar Labari: 3485780 Ranar Watsawa : 2021/04/04